Jump to content

Nzubechi Grace Nwokocha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nzubechi Grace Nwokocha
Rayuwa
Haihuwa 2001 (23/24 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 100 metres (en) Fassara
200 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
yanda ake fadan sunanta

Nzubechi Grace Nwokocha, (an haife ta a ranar 7 ga watan Afrilun 2001), 'yar wasan tsere ce ta Najeriya.[1]

A cikin shekarar 2021 ta buga wasa mafi kyawun na mutum (Personal best) biyu, kuma a cikin haka, ta zama 'yar wasan Najeriya ta farko da ta cancanci shiga wasannin Olympics na Tokyo na 2020, da aka jinkirta bayan ta yi tseren 11.09 na mita 100.[2] Ta kuma lashe tseren mita 100 a gasar wasanni ta kasa a Benin.[3]

A wasannin guje-guje da tsalle-tsalle a gasar Olympics ta bazara ta 2020-Mita 100 na Mata ta yi sabon mafi kyawun lokacin daƙiƙa[4] 11.00, a cikin zafinta don samun cancantar shiga wasan kusa da na karshe.[5]

  1. Nzubechi Grace NWOKOCHA | Profile". worldathletics.org
  2. Chinedu, Ugo (April 7, 2021). "Women In Sports: Nzubechi Grace Nwokocha Connect Nigeria"
  3. Breaking – Edo 2020: Grace Nwokocha is Nigeria's fastest girl". April 10, 2021.
  4. https://www.reuters.com/lifestyle/sports/commonwealth-gold-medallist-nwokocha-provisionally-suspended-doping-2022-09-03/
  5. "Athletics-Round 1- Heat 5 Results". Archived from the original on 2021-07-30. Retrieved 2021-07-30.