Old GRA, Port Harcourt
Old GRA, Port Harcourt | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar rivers | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Port Harcourt (karamar hukuma) | |||
Port settlement (en) | jahar Port Harcourt | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Old Government Reserved Area ( Old GRA ) unguwa ce a cikin birnin Fatakwal, Jihar Ribas a Najeriya. Turawa mazauna yankin ne suka fara zama a lokacin mulkin mallaka sannan kuma ana kiran sunan anguwar da: yankin turawa.
Tsohuwar GRA ita ce wurin da Majalisar Dokokin Jihar Ribas take,[1] Sakatariyar Jam’iyyar Dimokaradiyyar Jama’a[2][3] da Sakatariyar Jihar Ribas ta NEPAD.[4] Unguwar kuma ta yi fice a matsayin unguwar uwargidan tsohuwar matar shugaban Najeriya Patience Jonathan a Fatakwal.[5] [6]
Geography
[gyara sashe | gyara masomin]A matsayin yanki mai hade-haɗe, Old GRA ta haɗa wuraren zama, nishaɗi da ma kasuwanci. Unguwar ta yi iyaka daga gabas da Abuloma, daga arewa kuma iyaka da unguwar D-line, daga yamma da Diobu da tsibirin koda sannan daga kudu da Borokiri.[7] Yankin ya ƙunshi Zip code 500241[8]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Makarantu
[gyara sashe | gyara masomin]Makarantun firamare da sakandare ko wasu cibiyoyin ilimi da ke aiki a cikin iyakokin Old GRA sun haɗa da:
- Bereton Montessori Nursery and Primary School, 8 Ernest Ikoli Street
- Faith Baptist College, 2 Rumuoparaeli Street
- Teku Bed Model Primary School
- Makarantar Firamare ta Port Harcourt (PHPS)
- Padod Model Primary School, 1 Eleme Street
- Maple Education Inc, 20 titin Igbodo
- Starlets Academy, 5 Yola Street
Sanannun wurare
[gyara sashe | gyara masomin]- Isaac Boro Park, wurin shakatawa na jama'a da aka kafa a cikin 1970s. Wanda aka yiwa suna da sunan shugaban kishin kasa Isaac Boro.[9]
Sanannen mazauna (na da, da na yanzu)
[gyara sashe | gyara masomin]- Patience Jonathan (an haife ta a shekara ta 1957), tsohuwar uwargidan shugaban Najeriya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Azubuike, Victor (2013-12-17). "PDP disowns court order restraning Evans Bipi as Speaker of Rivers Assembly". Dailypost.ng. Retrieved 2014-05-31.
- ↑ "New PDP Unveils Rivers Office …As 22 Senators, 57 Reps Sue PDP Exco". The Tide. Port Harcourt, Nigeria: Rivers State Newspaper Corporation. 2013-09-13. Retrieved 2014-05-31.
- ↑ Azubuike, Victor (2013-09-12). "Amaechi's PDP opens parallel secretariat in Port Harcourt [PHOTOS]". Dailypost.ng. Retrieved 2014-05-31.
- ↑ "NEPAD Rivers State: Contact Us". Nepadriverstate.org. Archived from the original on 2013-12-08. Retrieved 2014-05-31.
- ↑ "First Lady, Patience Jonathan Ends Visit To Rivers". Nationalnetworkonline.com. Port Harcourt, Nigeria: Network Printing and Publishing Company. 2013-07-02. Archived from the original on 2013-07-14. Retrieved 2014-05-31.
- ↑ Onoyume, Jimitota (2013-10-31). "Burial of First Lady's mother: Police beef up security in Port Harcourt". Vanguard. Lagos, Nigeria. Retrieved 2014-05-31.
- ↑ "Old G.R.A (Port Harcourt)". Wikimapia. Retrieved 2014-05-30.
- ↑ "Old GRA, Port Harcourt, Rivers:500241". Nigeria Postcode. Retrieved 2014-05-31.
- ↑ "Isaac Boro Memorial". Tourbayelsa.com.ng. Archived from the original on 2014-07-14. Retrieved 2014-06-08.