Ole Gunnar Solkjær

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Ole Gunnar Solkjær
Ole Gunnar Solskjaer Trondheim2011-1.jpg
Rayuwa
Haihuwa Kristiansund Municipality Translate, 26 ga Faburairu, 1973 (46 shekaru)
ƙasa Norway
Yan'uwa
Mahaifi Øivind Solskjær
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager Translate
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg Clausenengen FK1990-1995109115
Flag of None.svg Norway national under-21 football team1994-1995199
Flag of None.svg Norway national football team1995-20076723
Flag of None.svg Molde FK1995-19963831
Flag of None.svg Manchester United F.C.1996-200723591
 
Muƙami ko ƙwarewa wing Translate
Nauyi 74 kg
Tsayi 178 cm
Kyautuka
IMDb nm1403539

Ole Gunnar Solskjær (furucci ˈuːlə ˈɡʉnːɑr ²suːlʂær ko Solskjær; an haife shi a 26 February 1973) Danwasan ƙwallon ƙafa ne, na ƙasar Norway, maikula da ƙungiyar, wanda ayanzu shine maihorar da kulub din Manchester United.[1][2] Amatsayin danwasa, ya share yawan yawan cin rayuwarsa yana buga wasan gaba wa kulub din Manchester United.

Kafin zuwansa England, Solskjær yabuga wasa wa ƙungiyoyin ƙasar Norway kamar kulub Clausenengen da Molde. Yakoma Manchester United a 1996 akan kudin komawa £1.5 million. Laƙabinsa "The Baby-faced Assassin", yabuga wasanni sau 366 ma United, kuma yaci ƙwallaye 126 sanda yake wasansa a kulub din, ana kiransa da "super sub" for his knack of coming off the substitute bench to score late goals. In injury time at the end of the 1999 UEFA Champions League Final, he scored the winning last-minute goal against Bayern Munich, with Manchester United having trailed 1–0 as the game passed 90 minutes, and winning The Treble for United.

A 2007, Solskjær ya bayyana ajiye was an ƙwallon ƙafa sanadiyar rashin samun sauki da yayi na ciwon dake damunsa a gwiwa.[3] Amma, yacigaba da zama a Manchester United amatsayin ma'aikacin koci da kuma aiki amatsayin jakadan ƙungiyar. A 2008, Solskjær yazama maihorar da ƴan'bencin kulub din. A 2011 yakoma ƙasar sa domin horar da tsohon ƙungiyoyar sa, Molde, wanda yakaisu ga samun nasarar lashe Tippeligaen dinsu a tarihi sau buyu, a farkon kakanni dayayi guda a ƙungiyar. Yasamu lashe na uku, sanda ƙungiyar ta lashe 2013 Norwegian Football Cup Final. A 2014, yayi aiki amatsayin mai horar da kulub din Cardiff City, ayayin da kulub din ta koma relegation daga premier league.

Ya kula da wata training academy Kristiansund a ƙasar sa, kuma patron ne na Manchester United Supporters' Trust.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Ole Gunnar Solskjaer appointed caretaker manager". ManUtd.com. Manchester United. 19 December 2018. Retrieved 19 December 2018. 
  2. De Menezes, Jack (19 December 2018). "Ole Gunnar Solskjaer to return to Molde once he finishes season with Manchester United as he is only on loan". The Independent. Retrieved 27 December 2018. 
  3. Buckingham, Mark (27 August 2007). "United stalwart retires". Sky Sports. Retrieved 25 April 2008.