Jump to content

Olivier Giroud

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olivier Giroud
Rayuwa
Cikakken suna Olivier Jonathan Giroud
Haihuwa Chambéry (en) Fassara, 30 Satumba 1986 (37 shekaru)
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Grenoble Foot 38 (en) Fassara2005-2008232
FC Istres (en) Fassara2007-20083314
Tours FC. (en) Fassara2008-20104424
  Montpellier Hérault Sport Club (en) Fassara2010-20127333
Tours FC. (en) Fassara2010-2010176
  France national association football team (en) Fassara2011-12856
Arsenal FC2012-31 ga Janairu, 201818073
Chelsea F.C.31 ga Janairu, 2018-ga Yuli, 20217517
  A.C. Milan2021-20249538
  Los Angeles FC (en) Fassara2024-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 9
Nauyi 93 kg
Tsayi 193 cm
Kyaututtuka
IMDb nm5709538

Olivier Giroud (an haife shi a ranar 30 ga watan satumba shekara ta 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafane na ƙasar Faransa. Yana buga wasan ƙwallo kafa na Faransa ya fara buga wasa wa Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 2011. Kuma yana buga wasa a kungiyar kwallon kafa na Chelsea Fc gake kasar ingila