Omo Isoken
Appearance
Omo Isoken | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Edo, 28 ga Afirilu, 1970 (54 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Harshen Edo |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jihar Riba s |
Matakin karatu | MBA (mul) |
Harsuna |
Turanci Harshen Edo |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da real estate developer (en) |
Employers | jahar Edo |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
An haifi Omo Isoken a ranar 28 ga Afrilu, 1970, a Warri, Jihar Delta. Ta fara karatun firamare a makarantar firamare ta Ojojo, Warri (1975-1980). A shekara ta 1985, ta sami takardar shaidar WASC O" Level, daga Kwalejin 'yan mata ta Gwamnatin Tarayya, Yola, Jihar Gongola (yanzu Jihar Adamawa).[1]