Orisadipe Obasa
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Freetown, ga Janairu, 1863 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | Lagos,, 15 ga Afirilu, 1940 |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Cutar Parkinson) |
| Karatu | |
| Makaranta |
St Thomas's Hospital Medical School (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | likita |
Dr. Orisadipe Obasa (Janairu 1863 – 15 Afirilu 1940) Likita ne a Nijeriya. An haifeshi a birnin Freetown, dake ƙasar Sierra Leone, watan Janairu, na shekara ta 1863.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.