Jump to content

Ota Filip

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ota Filip
Rayuwa
Haihuwa Slezská Ostrava (en) Fassara, 9 ga Maris, 1930
ƙasa Jamus
Czechoslovakia (en) Fassara
Mutuwa Garmisch-Partenkirchen (en) Fassara, 2 ga Maris, 2018
Karatu
Harsuna Jamusanci
Yaren Czech
Sana'a
Sana'a marubuci, ɗan jarida, dan jarida mai ra'ayin kansa, editing staff (en) Fassara da prose writer (en) Fassara
Wurin aiki Kopřivnice (en) Fassara da Ostrava (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba PEN Centre Germany (en) Fassara
Bavarian Academy of Fine Arts (en) Fassara
otafilip.homepage.t-online.de

Florence Nwanzuruahu Nkiru nwapa (An haita ranar 13 ga watan Janairu, shekarar 1931 a Oguta, – 16 Oktoba 1993). Ta kasance marubuciya ce, 'yar Najeriya, wacce ake mata laƙabi da sunan, Uwar Adabin Afirka na zamani.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Ota Filip (9 Maris 1930 - 2 Maris 2018) marubuci ɗan ƙasar Czech ne kuma ɗan jarida. Ya yi rubutu da Jamusanci da Czech.

A lokacin mulkin kwaminisanci na Czechoslovakia, hukuma ta dakatar ko ayyana ayyukansa, kuma bayan mamayar Czechoslovakia da Sojojin Warsaw Pact Armed Forces a 1968, an yanke masa hukunci saboda ayyukansa marasa kyau, kuma an daure shi tsakanin 1969-1971.

Ota Filip

Bayan an sake shi daga kurkukun siyasa, ya koma Jamus a 1974.

Sauran yanar gizo

[gyara sashe | gyara masomin]