Jump to content

Pablo Marí

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pablo Marí
Rayuwa
Cikakken suna Pablo Marí Villar
Haihuwa Almussafes (en) Fassara, 31 ga Augusta, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  RCD Mallorca B (en) Fassara2010-2013693
  RCD Mallorca (en) Fassara2011-201220
Gimnàstic de Tarragona (en) Fassara2013-2016100
  Girona FC2016-2017
Manchester City F.C.2016-ga Yuli, 2019
  NAC Breda (en) Fassara2017-2018
  Deportivo de La Coruña (en) Fassara2018-2019
  Clube de Regatas do Flamengo (en) Fassaraga Yuli, 2019-29 ga Janairu, 202026
Arsenal FC30 ga Janairu, 2020-30 ga Yuni, 20203
Arsenal FC24 ga Augusta, 2020-unknown value
Udinese Calcio20 ga Janairu, 2022-30 ga Yuni, 2022
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 22
Nauyi 87 kg
Tsayi 193 cm
Pablo mari a gefen dama

Pablo Marí Villar (An haifeshi ranar 31 ga watan Agusta, 1993), kwararren dan wasan baya ne dan kasar Sifaniya wanda yanzu haka yana taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Monza.

Dan wasan ya kammala karatun shi a makarantar kungiyar akademi ta Mallorca ta matasa. Dan wasan yayi kungiyoyi da yawa a rayuwarsa a kasashe da dama. Kamar kasar Sifaniya, Nertheland, Ingila da kuma ƙasar Italiya inda ya ci gasar Copa Libertadores da kuma gasar kofin SerieA.

A shekarar alif 2019 da kungiyar kwallon kafata Flamengo, ansa ɗan wasan a cikin jerin zakakuran yan wasan da sukafi kowa a shekarar.

Rayuwar Gida

[gyara sashe | gyara masomin]

Mari da kuma matarshi mai suna Veronica Chacon suna da da mai suna Pablo Mari jr wanda aka haifa a shekarar alif 2018.

A ranar 27 ga watan Oktoba shekara ta alif 2022, Mari ya fadi inda yaji rauni a wurin siyayyana Carrefour a Assago, Metropolitan City a kasar Milan.

An kaishi asibiti a galabaice cikin wani irin mawuyacin hali a yanda mutane ke gani. Sai dai CEO na kungiyar ya fito yace dan wasan ankaishi ba cikin mawuyacin hali yake ba kuma zaiji sauki bada Jimawa Ba. Lokacin da aka kai harin, mutum 1 ya mutu, mutum hudu kuma sunji rauni. A lokacin wani mutumi ne mai matsalar kwakwalwa.