Pape Abdou Camara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pape Abdou Camara
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 24 Satumba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Alashkert FC (en) Fassara-
Senegal national under-17 football team (en) Fassara2008-2009
  Senegal national under-23 football team (en) Fassara2009-
Étoile Lusitana (en) Fassara2009-2009
Sint-Truidense V.V. (en) Fassara2010-2011112
Sint-Truidense V.V. (en) Fassara2010-2010
  Standard Liège (en) Fassara2010-2012150
Valenciennes F.C. (en) Fassara2012-2015110
R.F.C. Seraing (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 11
Nauyi 80 kg
Tsayi 190 cm

Pape Abdou Camara (an haife shi 24 ga watan Satumban 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a kulob ɗin Saudiyya Bisha a matsayin mai tsaron gida.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Camara ya fara aikinsa a Kwalejin Étoile Lusitana. [1] A ranar 17 ga watan Janairun 2010, Standard Liège ya sanya hannu kan ɗan wasan tsakiya na Senegal daga Etoile Lusitana har zuwa Yunin 2011. A ranar 16 ga watan Mayun 2010, Standard Liège ya tabbatar da cewa zai bar kulob ɗin a lokacin rani 2010 don Sint-Truidense VV. A shekarar 2012 ya shiga Valenciennes.

Armeniya[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 29 ga watan Agustan 2018, Camara ya rattaɓa hannu kan ƙungiyar Banants Premier League ta Armenia. A ranar 2 ga watan Agustan 2019, FC Banants an sake masa suna Urartu FC a hukumance. A ranar 11 ga watan Disambar 2019, FC Alashkert ta sanar da sanya hannu na Camara daga FC Urartu.

Saudi Arabia[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 5 ga watan Agustan 2022, Camara ya koma kulob ɗin Al-Qous na Saudiyya. A ranar 24 ga watan Janairun 2023, Camara ya shiga Bisha.

Ƙididdigar sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Kulob[gyara sashe | gyara masomin]

As of match played 10 May 2021
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League National Cup League Cup Continental Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Valenciennes 2011–12 Ligue 1 11 0 2 0 0 0 - - 13 0
2012–13 6 0 0 0 0 0 - - 6 0
2013–14 0 0 0 0 0 0 - - 0 0
2014–15 Ligue 2 8 1 0 0 1 0 - - 9 1
Total 25 1 2 0 1 0 - - - - 28 1
RFC Seraing 2015–16 Belgian Second Division 13 2 0 0 - - - 13 2
2016–17 Belgian First Amateur Division 18 3 0 0 - - - 18 3
Total 31 5 0 0 - - - - - - 31 5
Urartu 2018–19 Armenian Premier League 22 1 3 0 - 0[lower-alpha 1] 0 - 25 1
2019–20 11 0 2 0 - 2Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 0 - 15 0
Total 33 1 5 0 - - 2 0 - - 40 1
Alashkert 2019–20 Armenian Premier League 10 1 0 0 - 0Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 0 0[lower-alpha 2] 0 10 1
2020–21 15 0 4 1 - 1Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 0 - 20 1
Total 25 1 4 1 - - 1 0 0 0 30 2
Career total 114 8 11 1 1 0 3 0 0 0 129 9
  1. Appearances in the UEFA Europa League
  2. Appearances in the Armenian Supercup

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Standard Liege

  • Kofin Belgium : 2010-11

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]