Paul Obiefule

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paul Obiefule
Rayuwa
Haihuwa Owerri, 15 Mayu 1986 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Federal University of Technology Owerri (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Heartland F.C. (en) Fassara2000-2004
  Viborg FF (en) Fassara2004-2007400
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2004-2007140
Lyn 1896 FK (en) Fassara2007-2009523
Hønefoss BK (en) Fassara2010-2011354
  Lillestrøm SK (en) Fassara2011-2011120
Kuopion Palloseura (en) Fassara2012-2013272
Assyriska FF (en) Fassara2013-2014262
Holstebro BK (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 76 kg
Tsayi 183 cm

Paul Obiefule {An haifeshi ranar 15 ga watan mayu, 1986} a jihar Owerri a Najeriya. Ya kasance tsohon da kwallan ƙafa ne, wanda ya fara taka leda a kasarsa a wata karamar kungiya wato Planners FC sannan daga bisani ya koma Heartland.[1]

Nasarori[gyara sashe | gyara masomin]

Ya samu nasarar wakiltar kungiyar kasarsa wato Super Eagles a shekarar 2004. Ya kasance cikin tawagar da sukayi nasarar lashe kyautar azurfa a Egypt a 2006.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2009-12-12. Retrieved 2021-05-17.
  2. https://web.archive.org/web/20091212022616/http://fotball.aftenposten.no/eliteserien/article157282.ece