Paul Omu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paul Omu
Gwamnan jihar Cross River

3 ga Faburairu, 1976 - ga Yuli, 1978
Uduokaha Esuene (en) Fassara - Babatunde Elegbede (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Paul Ufuoma Omu
Haihuwa ga Yuli, 1940 (83 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Mutanen Ijaw
Harshen uwa Harshen Ijaw
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Paul Ufuoma Omu' (an haife shi a watan Yuli 1940) shi ne Gwamnan Soja na Jihar Kudu-maso-Gabas, Nijeriya (wanda aka canza masa suna Jihar Kuros Riba a cikin Fabrairu 1976) tsakanin Yuli 1975 zuwa Yuli 1978 a lokacin mulkin soja na Janar Murtala Muhammed da Olusegun Obasanjo.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]