Jump to content

Paxten Aaronson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paxten Aaronson
Rayuwa
Haihuwa Medford (en) Fassara, 26 ga Augusta, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƴan uwa
Ahali Brenden Aaronson (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Philadelphia Union II (en) Fassaraga Yuli, 2020-Nuwamba, 2020141
  Philadelphia Union (en) Fassara2021-213
Philadelphia Union II (en) Fassara2021-31
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 175 cm
Imani
Addini Kiristanci

Paxten Reid Aaronson (an haife shi ranar 26 ga watan Agusta, 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Amurka wanda ke taka leda a matsayin mai kai hari ga ƙungiyar Bundesliga Eintracht Frankfurt da ƙungiyar ƙasa ta Amurka.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.