Peter Allen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Peter Allen
Rayuwa
Haihuwa Hove (en) Fassara, 1 Nuwamba, 1946
ƙasa Birtaniya
Mutuwa 6 ga Faburairu, 2023
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Leyton Orient F.C. (en) Fassara1965-197843227
Millwall F.C. (en) Fassara1978-1978180
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Peter Allen (an haife shi a shekara ta alif dari tara da arba'in da shida 1946A.C) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.