Jump to content

Peter Fregene

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Peter Fregene
Rayuwa
HaihuwaSapele, 17 Mayu 1947
ƙasaNajeriya
MutuwaLagos, 13 Oktoba 2024
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
NEPA Lagos-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1966-1983
Stationery Stores F.C.1968-1968
 
Muƙami ko ƙwarewaMai tsaran raga
Tsayi172 cm

Peter Fregene (an haife shi a shekara ta 1947 kuma ya mutu Oktoba 13, 2024) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1966 zuwa shekarar 1983.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.