Philomon Baffour
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Accra, 6 ga Faburairu, 2001 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Philomon Baffour (an haife shi a ranar 6 ga watan Fabrairu ga shekarar 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Dreams FC ta Ghana da kuma Ƙungiyar Ƙasa ta Ghana.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Baffour ya buga cikakken mintuna 90 a cikin nasara da ci 3-0 da Kwalejin Kwallon Kafa ta Afirka ta Yamma a ranar 3 ga watan Fabrairu shekarar 2021. Ya kasance cikin tawagar 'yan wasa 28 na karshe da Milovan Rajevac ya nada don buga gasar cin kofin Afrika (AFCON) na shekarar 2021 a Kamaru .