Jump to content

Pierre Sagna (footballer)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pierre Sagna (footballer)
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 21 ga Augusta, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Senegal
Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Valenciennes F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 73 kg

Pierre Sagna (an haife shi a ranar ashirin da ɗaya 21 ga watan Agusta Shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in 1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin cikakken baya a ƙungiyar lig 3 ta Portugal Alverca.[1] [2]

Ayyukan Ƙasa da Ƙasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Sagna a Senegal, kuma ya koma Faransa yana da shekaru goma 10 - ya cancanci duka ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa, amma ya fi son yin nufin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal . [3]

Ƙididdigar sana'a

[gyara sashe | gyara masomin]
As of match played 28 May 2023
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League National cup League cup Europe Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Valenciennes 2010–11 Ligue 1 0 0 0 0 0 0
Chaves 2011–12 Segunda Liga 32 0 0 0 0 0 32 0
2013–14 Segunda Liga 26 0 3 0 1 0 30 0
2014–15 Segunda Liga 23 1 2 0 4 0 28 1
Total 81 1 5 0 5 0 90 1
Moreirense 2015–16 Primeira Liga 26 1 0 0 1 0 27 1
2016–17 Primeira Liga 30 0 0 0 2 0 32 0
2017–18 Primeira Liga 27 0 3 0 3 0 33 0
Total 83 1 3 0 6 0 92 1
B-SAD 2018–19 Primeira Liga 13 0 1 0 2 0 16 0
Panetolikos 2019–20 Super League Greece 18 1 4 0 22 1
Santa Clara 2019–20 Primeira Liga 7 0 3 0 0 0 10 0
2020–21 Primeira Liga 14 0 3 0 0 0 17 0
2021–22 Primeira Liga 17 0 0 0 4 0 1[lower-alpha 1] 0 22 0
2022–23 Primeira Liga 24 0 1 0 2 0 27 0
Total 62 1 7 0 6 0 1 0 76 1
Career total 257 3 20 0 19 0 1 0 0 0 296 3
Moreirense
  • Taca da Liga : 2016–17
  1. «AU PORTUGAL, SANS LE FOOT, ON SENT QUE C’EST COMPLIQUÉ» sofoot.com
  2. Pierre Sagna at Soccerway
  3. "Pierre Sagna : "Je me suis recruté au Real dans FIFA 16"". France Football.


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found