Pierre Toura Gaba
Appearance
Pierre Toura Gaba | |||
---|---|---|---|
1960 - 1961 ← Djibrine Kerallah | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Moïssala (en) , 28 Disamba 1920 | ||
ƙasa | Cadi | ||
Mutuwa | Ndjamena, 29 Satumba 1998 | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Chadian Progressive Party (en) |
Pierre Toura Gaba (a shekarar 1920 – 1998) ɗan siyasan Chadi ne kuma jami'in diflomasiyya. Bayan samun 'yancin kan Chadi, ya zama Ministan Harkokin Wajen ta na farko daga shekarar 1960 zuwa 1961.
Rayuwa da Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An kuma haife shi ne a ranar 28 ga watan Disamban shekarar 1920 a Maibyan, kusa da Moissala, a yankin Moyen-Chari da ke kudancin ƙasar Chadi. Ya yi aiki a matsayin jami'in diflomasiyya a Brazzaville kuma ya yi aiki na dogon lokaci a matsayin malami a wurare irin su Ati, Abéché, Bongor da Fort-Archambault (wanda ake kira Sarh a yanzu).