Jump to content

Pita Nwana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pita Nwana
Rayuwa
Haihuwa1881
ƙasaNajeriya
ƘabilaTarihin Mutanen Ibo
Mutuwa1968
Karatu
HarsunaHarshen, Ibo
Turanci
Sana'a
Sana'amarubuci da Marubuci
Muhimman ayyukaOmenuko

Nwosu Pita Nwana (1881 - Shekara ta 1968) marubucin Najeriya ne kuma kafinta.[1] An fi saninsa dalilin littafinsa na Igbo na farko Omenuko.[2][3][4] Omenuko littafin ana ɗaukarsa a matsayin ginshiƙin almara a fannin adabin Igbo. [5]

Rayuwa da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Nwana a shekarar 1881. Shi ne Auta cikin su bakwai a gidansu. [5] Ya yi aikin kafinta a Kwalejin Methodist Uzuakoli sannan ya zama mai fassara Rev. J. Wood a Cibiyar Ibo a lokacin. [5] A shekara ta 1933, ya rubuta Omenuko wanda ya sami lambar yabo a gasar da Cibiyar Nazarin Afirka ta Duniya ta gudanar,[6] kuma daga baya kamfanin Longman ya buga littafin a shekara ta 1935.[7]

  1. ↑ Ricard, Alain (2004). The languages & literatures of Africa: the sands of Babel. James Currey Publishers. p. 84. ISBN 978-0-85255-581-1.
  2. ↑ Emenyọnu, Ernest (1978). The Rise of the Igbo Novel (Reprinted ed.). Oxford University Press. p. 212. ISBN 9789781540233.
  3. ↑ Damrosch, David (2020). Comparing the Literatures: Literary Studies in a Global Age. Princeton University Press. p. 392. ISBN 9780691134994.
  4. ↑ Emenanjọ, E. Nọlue (1975). F. Chidozie Ogbalu; E. Nọlue Emenanjọ (eds.). Igbo Language and Culture. 1 (Illustrated and Reprinted ed.). Oxford University Press. p. 216. ISBN 9780195752755.
  5. 1 2 3 Akolisa, Uche (15 January 2021). "Igbo Literature: Omenuko, Ije Odumodu, Mbediogu na akwụkwọ Igbo ndị ọzọ ị gaghị echefu echefu maka mwelite ha welitere asụsụ Igbo". BBC Igbo (in Igbo). Retrieved 19 April 2022. Cite error: Invalid <ref> tag; name "BIO" defined multiple times with different content.
  6. ↑ Campbell, George L (1998). Concise compendium of the world's languages. Routledge. p. 242. ISBN 978-0-415-16049-0.
  7. ↑ Dathorne, O.R. (1975). African literature in the twentieth century. University of Minnesota Press. p. 11. ISBN 978-0-8166-0769-3.