Jump to content

Pius Bazighe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pius Bazighe
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Maris, 1972 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines javelin throw (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 95 kg
Tsayi 185 cm

Pius Bazighe (an haife shi ranar 15 ga watan Maris 1972) ɗan wasan jefar mashi (javelin thrower) ne mai ritaya daga Najeriya, wanda ya wakilci ƙasarsa ta haihuwa a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1996 a Atlanta, Jojiya.[1] Ya kafa mafi kyawun nasarar sa (mita 81.08) a ranar 16 ga watan Yuni 1999 a wani taro a Athens, Girka, ya karya tarihin Najeriya.[2]

Gasar kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing  Nijeriya
1989 African Championships Lagos, Nigeria 1st 68.96 m
1990 African Championships Cairo, Egypt 2nd 68.80 m
1991 All-Africa Games Cairo, Egypt 2nd 71.78 m
1995 All-Africa Games Harare, Zimbabwe 1st 77.56 m
1996 Olympic Games Atlanta, United States 32nd 70.78 m
1997 World Championships Athens, Greece 34th 69.64 m
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Pius Bazighe Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Pius Bazighe at World Athletics