Pliny Babba
Appearance
|
| |||||
79 - 79
70 - 72 | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa |
Novum Comum (en) | ||||
| ƙasa | Romawa na Da | ||||
| Harshen uwa | Harshen Latin | ||||
| Mutuwa |
Stabiae (en) | ||||
| Yanayin mutuwa |
accidental death (en) | ||||
| Ƴan uwa | |||||
| Mahaifi | Gaius Plinius Celer | ||||
| Mahaifiya | Marcella | ||||
| Yara |
view
| ||||
| Ahali |
Plinia Marcella (mul) | ||||
| Ƴan uwa |
view
| ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna |
Harshen Latin Ancient Greek (mul) | ||||
| Malamai |
Apion (en) Antonius Castor (en) | ||||
| Ɗalibai |
view
| ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
marubuci, Masanin tarihi, naturalist (en) | ||||
| Wurin aiki | Romawa na Da | ||||
| Muhimman ayyuka |
Naturalis historia (mul) | ||||
Pliny Babba da Turanci Pliny the Elder (ˈplɪni; sunan shi na haihuwa shi ne Gaius Plinius Secundus, AD 23–79)[1] ya kasance dan asalin ƙasar daular Rumawa ne, mawallafi, naturalist kuma natural philosopher, kwamanda ne na sojin ruwa a farko-farkon daular Rumawa, kuma shi aboki ne ga emperor Vespasian.
Ya ƙarar da mafi yawan lokutansa a kan yin karance-karance da rubutuce-rubuce da kuma yin bincike a kan al'amuran halitta da yanayin ƙasa a cikin fagen Pliny, ya rubuta insakulofidiya mai suna Naturalis Historia (Natural History), wadda ta kasance abin tuntuba ga masana. His nephew, Pliny the Younger, wrote of him in a letter to the historian Tacitus:
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.