Princess Kara
Princess Kara | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 2 ga Yuni, 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Jami'ar Benson Idahosa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | discus thrower (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Princess Kara (an haifeta a shekara ta 2000) yar Najeriya ce mai jefa taɗi/discus thrower. Ta lashe gasar kasa da kasa da na 'yan kasa da shekaru 20 na Afirka a shekarar 2019. Mafi kyawun nata shine 50.07 m.
Sana'a/aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Kara ta halarci gasar matasa ta ƙasa ta shekarar 2016 sannan kuma ta yi gasar tsalle da shot put sau uku. [1]
Kara ta lashe zinare a wasan discus a bukin wasanni na kasa na 2018 (NSF) a Abuja.[2] A shekarar 2019, ta lashe gasar kasa da kasa ta 'yan kasa da shekaru 20 da kuma na 'yan kasa da shekaru 20 na Afirka, inda ta fara kalubalantar Chinwe Okoro da Chioma Onyekwere a matsayi na daya a Najeriya.[3] [1] A Gasar Cin Kofin Afirka na 'yan kasa da shekaru 20 (wanda aka gudanar a Abidjan ), ta sami mafi kyawun maki 50.04 m (164 ft 2 in), wanda ya doke mafi girman makinta a baya da sama da mita biyar.[4] Sannan ta lashe sabon mafi kyawun gasar na 50.07 m.[1]
Ta yi gasa a Kwalejin Tsakiyar Arizona, inda ta ci taken NJCAA Division I na waje a jere a cikin 2021 da 2022.[5][6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 Princess Kara at World Athletics
- ↑ Modupe, Oremule (26 June 2019). "I'm aiming for World Championship standards in discus– Princess Kara". NNN NEWS NIGERIA. Retrieved 10 May 2020.
- ↑ Maduewesi, Christopher (29 December 2018). "Nigeria's 10 Breakout Athletes in 2018 (Part 1)". MAKING OF CHAMPIONS . Retrieved 10 May 2020.
- ↑ Ayodeji, Ayodeji (19 April 2019). "Princess Kara clocks PB to claim Discus Gold as Team Nigeria win five medals on Day 3 of CAA U18 & U20 Champs". Save Nigeria Sport. Retrieved 10 May 2020.
- ↑ Petruska, Ed (23 May 2022). "Kara has record breaking showing at nationals for CAC". Casa Grande Dispatch. Retrieved 16 June 2022.
- ↑ Petruska, Ed (14 May 2021). "Discus Princess: CAC's Kara wins national title". Casa Grande Dispatch. Retrieved 16 June 2022.