Yaren Putai
Appearance
(an turo daga Putai language)
| Yaren Putai | |
|---|---|
| |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
mfl |
| Glottolog |
puta1243[1] |
Putai wanda kuma akafi sani da Marghi West wani yare ne na Afro-Asiya da ake magana dashi a arewa maso gabashin Najeriya. Harshen yana mutuwa ana maye gurbinsa da Kanuri.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Putai". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.