Rémi Mathis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Rémi Mathis a shekara ta 2017.

Rémi Mathis (an haife shi a ran 20 ga Nuwamba a shekara ta 1982, a Besançon, Faransa) dan ma'adina, dan laburare da dan jami'a ne. Shugaban ƙungiyar Wikimédia France (Wikimedia Faransa) ne daga shekarar 2010 zuwa shekarar 2014.