Jump to content

Rabilu Musa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rabilu Musa
Rayuwa
Haihuwa Wudil, 12 Disamba 1971
ƙasa Najeriya
Mazauni Kano
Harshen uwa Hausa
Mutuwa Kano, 9 Disamba 2014
Karatu
Harsuna Hausa
Sana'a
Sana'a Jarumi, filmmaker (en) Fassara da darakta

Rabilu Musa Ibro, anfi sanin shi da suna Dan Ibro (Disamba 12, 1971 – Disamba 9, 2014) kwararren ɗan wasan barkwanci ne na Hausa a Najeriya, mai shiryawa, jarumi kuma mai bayar da umarni a fina-finan Hausa. Ana kallonsa a matsayin jagoran cigaban masana'antar fina finan Hausa ta Kannywood, ya ciyar da masana'antar gaba sosai har zuwa rasuwar sa a shekarar 2014.[1]

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan Ibro ya halarci makarantar Danlasan Primary School, a garin Wudil daga baya ya je makarantar Government Teachers College Wudil duka a jahar Kano. Ya shiga aikin jami'in tsaro na gidan yari wato (Nigerian Prison Service) a 1991 yayi kuma aiyukan sakai. Daga baya kuma duka ya koma harkar fim da fim dinsa na farko wato dar mai Ganye wanda ya kara bunkasa harkokin sa.

Shahararrun wakokin da suka kara bunkasa shi sune bayanin Naira, Idi Wanzami, Direba Makaho

Sana'ar fim

[gyara sashe | gyara masomin]

Rabilu Musa ya shahara sosai a harkar fina-finan hausa kadan daga fina-finan sa sun hada da Andamali, Bita Zai Zai, Ibro Aloko, Ibro Angon Hajiya, Ibro Dan Fulani, wasu wakoki daya shahara dasu sune Bayanin Naira, Idi Wanzami, Direba Makaho.

↓ Fim Shekara
'Yar Mai Ganye ND
A Cuci Maza 2013
Akasa Atsare 2011
Allo ND
Andamali 2013
Bita Zai Zai ND
Borin Ibro ND
Dan Auta Amalala ND
Dan Gatan Ibro ND
Dawa Dai ND
Gabar Ibro ND
Ibro Alkali 2012
Ibro Aloko 2007
Ibro Angon Hajiya ND
Ibro Ba Sulhu 2014
Ibro Dan Almajiri ND
Ibro Dan Chacha ND
Ibro Dan Daudu 2011
Ibro Dan Fulani ND
Ibro Dan Nageriya ND
Ibro Dan Polio ND
Ibro Dan Siyasa ND
Ibro Dan Zaki ND
Ibro Dawo-Dawo 2011
Ibro Mahaukaci ND
Ibro Mai Babbar Riga ND
Ibro Police ND
Ibro Producer 2011
Ibro Saye da Sayarwa ND
Ibro Sudan ND
Ibro Wuju Wuju Basu 2011
Ibro Ya Auri Baturiya 2010
Kankamba ND
Karfen Nasara 2015
Kaso ND
Kowa Yabi ND
Mahauta da Fulani ND
Mai Dalilin Aure (Match Maker) 2014
Maidaben Bagi ND
Mazan Baci ND
Namamajo ND
Ragon Shiri ND
So Kasheni ND
Sukuni ND
Tun Ran Gini ND
Uwar Gulma (The Mother of Gossip) 2015

Kyaututtukan daya samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Kyauta Rukuni Fim Sakamako
2014 2014 Nigeria Entertainment Awards Best Supporting Actor Special Recognition Nominated
2015 2nd Kannywood/MTN Awards Best Comedian (Jurors Choice Awards) Posthumous Award won
  1. "Dan Ibro: Exit of Kannywood^s comedy icon". Daily Trust (in Turanci). 14 December 2014. Retrieved 30 May 2022.