Rachael Yamala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rachael Yamala
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Faburairu, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Rachael Yamala (an haife ta a 12 ga Fabrairu 1975) itace yar wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya wanda ta buga wasan ƙwallon ƙafa ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Nijeriya. Ta kasance daga cikin kungiyar a gasar farko ta FIFA ta Kofin Duniya. A matakin kulob din ta buga wa Kakanfo Babes a Najeriya.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2011-12-27. Retrieved 2020-11-10.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Rachael Yamala – FIFA competition record