Jump to content

Raheem Lawal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Raheem Lawal
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 4 Mayu 1990 (34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  CD Atlético Baleares (en) Fassara2009-2012571
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202009-200970
Adana Demirspor (en) Fassara2012-2013101
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2012-
Mersin İdmanyurdu (en) Fassara2013-2014265
Eskişehirspor (en) Fassara2014-2016502
Ankaraspor2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 80 kg
Tsayi 185 cm
Raheem Lawal
Raheem Lawal
Raheem Lawal ya juya baya

Raheem Adewole Lawal (an haife shi a ranar 4 ga Mayun shekara ta alif dari tara da casa'in 1990) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke buga wasan tsakiya .

Lawal ya buga wasan kwallon kafa a Spain da Turkiyya a Atlético Baleares, Adana Demirspor da Mersin İdmanyurdu . [1] [2] A ranar 3 ga Fabrairun shekara ta 2014, Lawal ya koma kungiyar Eskişehirspor ta Süper Lig ta Turkiyya, inda ya kulla yarjejeniyar shekara uku da rabi.

Ya buga wasansa na farko a Najeriya a shekara ta 2012, [1] kuma ya fito a wasannin neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na FIFA. [3]

  1. 1.0 1.1 Raheem Lawal at National-Football-Teams.com Edit this at Wikidata
  2. Raheem Lawal at Soccerway
  3. Raheem LawalFIFA competition record

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]