Ramatu Yakubu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ramatu Yakubu
Rayuwa
Haihuwa 27 ga Maris, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton

Ramatu Yakubu (an haife ta ne a ranar ashirin da bakwai 27 ga watan Maris a shekara ta alif dari tara da casa'in da tara 1999) ita ta kasance yar wasan badminton ce na Najeriya. Ramatu ta lashe gasar lambar tagulla ta Badminton a Gasar Matasa ta Afirka a cikin shekarar 2018 a cikin rukunin mata, a gasar da'akayi a shekaran. [1][2][3] kuma a cikin wannan gasar da'akayi na shekaran, ta kasance daya daga cikin sanannun yan wasa mata a shekaran.

Wasannia[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar ta 2017, Ramatu Yakubu ta fafata a gasar zakarun kungiyoyin badminton ta Benin da ke Cotonou, Jamhuriyar Benin. Ta samu lambobin tagulla biyu a gasar mata biyu tare, da kuma wani tagulla a cikin taron gasa.[4][5][6][7][8]A shekara ta alif dari tara da cas'in da hudu 1994, ta fafata a gasar Commonwealth ta shekara ta alif dari tara da casain da hudu 1994 sannan kuma ta kasance a matsayi na talatin da uku 33 a cikin wasannin mata biyu.

Nasarori[gyara sashe | gyara masomin]

Wadannan sune wasu daga cikin nasarorin data samu a gasan badminton

Wasannin Afirka[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Harara Abokan gaba Ci Sakamakon

Matan biyu

Shekara Harara Abokin tarayya Abokan gaba Ci Sakamakon

Gasar Afirka[gyara sashe | gyara masomin]

Benin International[gyara sashe | gyara masomin]

Matan biyu

Shekara Harara Sakamakon
[[ 2017 Cotonou, Benin link=| Tagulla Tagulla

Cakuda na biyu

Shekara Harara Sakamakon
[[ 2017 Cotonou, Benin link=| Tagulla Tagulla

Wasannin Matasa na Afirka[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Harara Sakamakon
2018 Halle OMS Harcha Hecene, Algiers link=| Tagulla Tagulla

BWF Kalubale na Kasa da Kasa / Jigo[gyara sashe | gyara masomin]

     BWF International Challenge tournament
     BWF International Series tournament
     BWF Future Series tournament

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Badminton: Ramatu Yakubu". Tournament Software. Retrieved 12 May 2020.
  2. "Badminton: Ramatu Yakubu". Badminton World Federation. Retrieved 12 May 2020.
  3. "Badminton: Ramatu Yakubu". Badminton World Federation. Retrieved 8 May 2020.
  4. "Badminton: Ramatu Yakubu". The Sport Organisation. Retrieved 12 May 2020.
  5. "Badminton: Mother son Emerge Badminton Mixed Doubles Champions". Vanguard Nigeria. Retrieved 12 May 2020.
  6. "African Tourney Invites 30 to Camp". Punch NG. Retrieved 12 May 2020.
  7. "Badminton: Ramatu Yakubu". ACL Sport. Archived from the original on 7 July 2020. Retrieved 12 May 2020.
  8. "Badminton: Dorcas Kropbapor Rise in Badminton Rankings". Punch Newspaper. Retrieved 12 May 2020.