Randle General Hospital
Appearance
Randle General Hospital | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Lagos |
Birni | Lagos, |
Coordinates | 6°30′30″N 3°21′26″E / 6.5084°N 3.3572°E |
Contact | |
Address | 28 Benson St, Surulere, Lagos 101241, Lagos |
|
Babban asibitin Randle babban asibitin jiha ne a gundumar Surulere a Legas, Najeriya. Cif Majekodunmi ne ya kafa shi don amfanin al’umma a shekarar 1964 kuma yana daya daga cikin asibitocin kula da lafiya na farko a Surulere.
Asibitin yana aiki tuƙuru, musamman a sashen haɗari da gaggawa.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa wannan asibitin ne don bayar da kulawar lafiyar mata da yara, aikin hakora, aikin likita da tiyata da dai sauransu. Wani lokaci ana kiransa da Babban Asibitin Surulere.[1][2][3] Daraktan lafiya na asibitin Dr. Aduke Odutayo.
Asibitin ya bayyana jimlar marasa lafiya 6929 da suka ziyarci sashin hakori na tsawon watan Janairu zuwa Disamba a cikin shekara ta 2020.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Randle General Hospital• Hospitals-Public• Surulere, Lagos". www.medpages.info. Retrieved 2022-02-22.
- ↑ "Randle General Hospital, Hakeem Habeeb Cl, Surulere 101241, Lagos". ng.africabz.com. Retrieved 2022-02-22.
- ↑ "Surulere General Hospital, Lagos". Hotels.ng Places. Retrieved 2022-02-22.
- ↑ "RANDLE GENERAL HOSPITAL DENTAL DEPARTMENT RECORDS INCREASED PATRONAGE". Lagos State Government. Retrieved 2022-02-22.