Razak Abugiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Razak Abugiri
Rayuwa
Haihuwa Accra, 22 ga Yuli, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

 

Razak Abugiri (an haife shi a ranar 22 ga watan Yulin 1988)[1] ɗan wasan Judoka ne kuma ɗan ƙasar Ghana .[2] Ya yi takara a gasar wasan maza ta kilogiram 60 a gasar wasan Commonwealth a shekarar 2014[3] inda ya ci lambar tagulla.[4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Razak Abugiri Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "Razak Abugiri Abolo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 8 June 2018.
  3. ^ "Glasgow 2014 profile" . Retrieved 7 October 2014.
  4. Tar, Nanak (24 July 2014). "One Medal for Ghana at The Glasgow Commonwealth Games" . The Accra Report . Ghana. Retrieved 14 October 2014.
  5. "Team Ghana warms up into Commonwealth Games" . Graphic Online . Ghana. 26 July 2014. Retrieved 14 October 2014.