Rick Hoffman
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | New York, 12 ga Yuni, 1970 (55 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Mazauni |
Roslyn Heights (en) Los Angeles |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Arizona (en) The Wheatley School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
| IMDb | nm0389069 |
Rick Hoffman (haihuwa: 12 ga Yuni 1970) dan wasan kwaikwayo ne na Amurka.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Hoffman a birnin New York, iyayenshi sune Charles da Gail Hoffman. Ya girma a Roslyn Heights dake New York tare da dan uwansa Jeff Hoffman. Bayahude ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.