Jump to content

Rikicin ranar Qudus a Zariya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rikicin ranar Qudus a Zariya
Wuri
Map
 11°04′N 7°42′E / 11.07°N 7.7°E / 11.07; 7.7
Garin zariya

Rikicin ranar Qudus a Zariya wani al'amari ne da yafaru a ranar 25 ga Yulin shekarar 2014, inda Sojojin Najeriya suka bude wuta kan yan ƙungiyar Harkar Musulunci a Najeriya mabiya Ibrahim Yakubu El-Zakzaky wanda mutane 25 suka rasa rayukan su.[1][2] ciki harda yayan shugaban kungiyar sheik Ibrahim Zakzaky guda uku.[3] Kungiyar yan'uwa musulmi da Kungiyar kare hakkin musulmi ta Islamic human rights sunyi ikirarin cewar gwamnatin Najeriya ce ta haɗa kai da ƙasar Israel wajen kai hari kan masu nuna goyon baya ga kasar Palesdinu.[4][5].

==Sanarwa==

A wata sanarwa da yayi lokacin faruwar al'amarin,Zakzaky yace

Ina mai kira ga mabiyana da su kasance masubin doka da oda kuma suzama cikin nutsuwa.Bayan mun kammala jana'izar waɗanda suka rasa rayukan su,zamu yanke hukunci kan abinda yakamata muyi . Ina tattaunawa da hukumomi, kuma dukansu suna fadar basu da alhaki kan lamarin. Kuma nayi imani da cewar daga Abuja ne aka turo da umarnin kashe mu.[6]

.

Sake Karanta

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. PM News. "Nigerian government investigating alleged killing of Elzakzaky kids,followers/". Retrieved 10 April 2015.
  2. Gaffery, Cono (16 December 2015). "Who is Sheikh Zakzaky, Nigeria's Most Powerful Shiite Muslim?". Newsweek (in Turanci). Retrieved 22 July 2019.
  3. Isenyo, Godwin. "Soldiers killed three of my sons, 32 others– El-Zakzaky". Punch Nigeria. Archived from the original on 27 July 2014. Retrieved 20 April 2015.
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :2
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :3
  6. "35 killed as soldiers, Islamic sect clash". Vanguard. 26 July 2014.