Shi'a a Najeriya
Appearance
Shi'a a Najeriya | |
---|---|
Shia Islam of an area (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Shi'a da Musulunci a Najeriya |
Facet of (en) | Najeriya |
Ƙasa | Najeriya |
Duk da yake mafiya rinjaye na Musulmi a Najeriya mabiya Sunnah ne, amma akwai mabiyan mazhabin Shi'a a mafiya yawanci a Kano,Sokoto da Kaduna.[1][2][3] Amma dai babu wata kididdiga ta yawan yan Shi'a a ƙasar.[4].
Shiga da Shi'a Najeriya
[gyara sashe | gyara masomin]Babu wani bayani dangane da wanda ya kawo Shi'a Najeriya harzuwa shekarun 1980, lokacin da Ibrahim Zakzaky ya gabatar da ita. Zakzaky ya samu mabiya ne saboda hanyar da yabi na gabatar da Shi'a ta siyasa da addini.[5]
Sake karanta
[gyara sashe | gyara masomin]- Harkar Musulunci a Najeriya
- Rikicin ranar Qudus a Zariya
- Rikicin Zariya na 2015
- Shi'a
- Ibrahim Zakzaky
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mapping the Global Muslim Population:A Report on the Size and Distribution of the World's Muslim Population". Pew Research Center. October 7, 2009. Archived from the original on 2010-03-27. Retrieved 2010-08-25.
- ↑ Miller, Tracy, ed. (October 2009). Mapping the Global Muslim Population: A Report on the Size and Distribution of the World's Muslim Population (PDF). Pew Research Center. Archived from the original (PDF) on 2010-01-17. Retrieved 2009-10-08.
- ↑ Nigeria: 'No Settlement With Iran Yet', Paul Ohia, allAfrica - This Day, 16 November 2010
- ↑ Kathryn M. Coughlin (1 Jan 2006). Muslim Cultures Today: A Reference Guide. Greenwood Publishing Group. p. 119. ISBN 9780313323867.
- ↑ "Nigeria's government killed "hundreds" of Shia Muslims in 3 days: what we know". Vox. Retrieved 2016-02-07.