Rise of the Saints

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rise of the Saints
Asali
Mawallafi Tamara Aihie
Lokacin bugawa 2020
Asalin suna Rise of the Saints
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara adventure film (en) Fassara
Harshe Turanci
During 100 Dakika
Wuri
Place Najeriya
Direction and screenplay
Darekta Samuel O. Olateru (en) Fassara
'yan wasa
External links

Rise of the Saints, fim ne na tunani abinda zai wahala ya afku-(fantasy) na na Najeriya na shekarar 2020 wanda Samuel O. Olateru ya bada umarni, sai Bolanle Olasunde ya shirya shirin.[1][2] Taurarin Fim din sun hada da Deyemi Okanlawon da Rachel Oniga a cikin manyan jarumai yayin da Tina Mba, Peter Fatomilola, da Teleola Kuponiyi suka taka rawar gani.[3] Fim din na bayyana labarin fitacciyar jarumar Yarbawa, Sarauniya Moremi Ajasoro.[4][5][6]

Fim ɗin ya yi fice a ranar 9 ga Oktoba 2020 a Filmhouse IMAX cinemas, Lekki bayan shekaru biyar da shirya shirin.[7][8][9] Fim ɗin ya sami mabanbantan ra'ayi daga masu suka.[10]

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Rise of the Saints in Cinemas October 2020". AccelerateTv (in Turanci). 2020-09-22. Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04.
  2. "Rise of the Saints". Ozone Cinemas (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  3. Tv, Bn (2020-04-09). "Take a First Look at the Trailer for "Rise of the Saints" starring Deyemi Okanlawon, Racheal Oniga & Tina Mba". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  4. "Fun facts you didn't know about 'Rise of the saints' movie". Pulse Nigeria (in Turanci). 2020-10-13. Retrieved 2021-10-04.
  5. "Nollywood Epic, 'Rise of the Saints' Berths". THISDAYLIVE (in Turanci). 2020-10-17. Retrieved 2021-10-04.
  6. Naijaray. "DOWNLOAD: Rise Of The Saints – Nigerian Nollywood Movie 2020 — Naijaray". naijaray.com.ng (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  7. Bolaji, Esan (2020-09-24). "Rise Of The Saints; The Movie- Annouces [sic] October 9th As New Cinema Release Date, Drops New Trailer" (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  8. Gbadeyanka, Modupe (2020-09-24). "Rise of the Saints Gets October 9 Cinema Release Date" (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  9. BellaNaija.com (2020-09-23). ""Rise of the Saints" is Heading to the Big Screen Soon". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  10. nollywoodreinvented (2020-10-07). "COMING SOON: Rise of the Saints". Nollywood Reinvented (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]