Rachel Oniga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Rachel Oniga
Rachel Oniga.png
Rayuwa
Cikakken suna Racheal Oniga
Haihuwa Ebute Metta, 23 Mayu 1957
ƙasa Najeriya
Mutuwa Lagos, 30 ga Yuli, 2021
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (typhoid fever (en) Fassara
zazzaɓi
gudawa)
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a afto da dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim
Muhimman ayyuka 30 Days in Atlanta

Rachel Oniga (haihuwa Mayu 23, 1957 – 30 ga Yuli, 2021) ta kasance yar'fim din Najeriya ce kuma yar'fim.[1]

Farkon rayuwa da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Oniga yar'asalin Eku ce, Jihar Delta a Nigeria, An haife ta a 23 Mayun 1957 a Ebutte Metta, Jihar Lagos.[2] Ta fara aikin shirin fim ne a 1993, jim kadan bayan fitowarta daga gidan miji.[3] Ta yi gajeren aiki a Ascoline Nigeria Limited, wani kamfanin Dutch Consultant kafin farawan ta fim na farko wato Onome da farkon fim din Yarbanci na Owo Blow.[4] A tsawon shekaru, ta fito a shahararrun fina-finan Najeriya kamar Sango, fim din da Wale Ogunyemi ya rubuta, shiri da tsarawa Obafemi Lasode[5] da fina-finan Wale Adenuga na talebiji wato Super story.

Rayuwarta[gyara sashe | gyara masomin]

Rachael ta zamanto kaka a sanda yar'ta Georgia ta haihu.[6]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

 • Sango (1997)
 • Out of Bounds (1997)
 • Owo Blow (1997)
 • Passion of Mind (2004)
 • Power Of Sin,
 • Restless Mind
 • Doctor Bello (2013)
 • 30 Days in Atlanta (2014)
 • [The Royal Hibiscus Hotel] (2017)
 • Power of 1 (2018)
 • The Wedding Party

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. "My Late Husband Abandoned Me For Another WomanRachael Oniga Laments - nigeriafilms.com". nigeriafilms.com. Archived from the original on 20 January 2015. Retrieved 20 January 2015.
 2. BOLDWIN ANUGWARA. "I'll never marry except... – Rachael Oniga - Newswatch Times". Newswatch Times. Archived from the original on 20 January 2015. Retrieved 20 January 2015.
 3. "Rachael Oniga:How strange woman hijacked my husband". The Sun Newspaper. Retrieved 20 January 2015.
 4. "I was a tomboy –Rachael Oniga". Daily Independent, Nigerian Newspaper. Archived from the original on 20 January 2015. Retrieved 20 January 2015.
 5. "Africultures - Fiche film : Sango". africultures.com. Retrieved 20 January 2015.
 6. Dayo Showemimo. "Veteran actress, Rachael Oniga, becomes grandmother". Nigerian Entertainment Today. Retrieved March 29, 2015.