Jump to content

Chief Daddy 2: Going for Broke

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chief Daddy 2: Going for Broke
Asali
Lokacin bugawa 2022
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Harshe Turanci da Yarbanci
During 113 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Niyi Akinmolayan
Marubin wasannin kwaykwayo Bode Asiyanbi (en) Fassara
Mo Abudu
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Mo Abudu
Production company (en) Fassara Ebonylife TV (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara John L. Demps (en) Fassara
External links

Chief Daddy 2: Going for Broke fim ne na ban dariya na Najeriya na 2022 wanda aka saki a matsayin ci gabab shirin Cif Daddy 1. Bode Asiyanbi ne ya rubuta, Hiedi Uys, Salah Sabiti, Mo Abudu, wanda EbonyLife ya shirya kuma darakta, Wanda ya samu lambar yabo ta bayar da umarni, Niyi Akinmolayan ne ya ba da umarni shirin.[1][2] Taurarun shirin sun hada da Shaffy Bello, Funke Akindele-Bello, Joke Silva, Rahama Sadau, Mawuli Gavor, Beverly Naya, Falz da sauransu.[3][1][4] Sai dai da fitowar fim din, ya gamu da babban suka daga masu kallo don nuna rashin kasa cimma burinsu da suka so sure gani a shirin.[5][6][7] Don haka shugaban kamfanin EbonyLife MO Abudu ya baiwa masu kallo hakuri tare da yin alkawarin lura da gyaran kurafin da suka yi.[8]

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Shaffy Bello, Funke Akindele-Bello, Joke Silva, Kate Henshaw-Nuttal, Rahama Sadau, Mawuli Gavor, Beverly Naya, Falz, Linda Ejiofor Beverly Osu, Broda Shaggi, Uzor Arukwe, Zainab Balogun, Dakore Egbuson-Akande, Rachel Oniga, Chigul da Nedu Wazobia[3][1]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 Adeniyi, Taiwo (2022-01-15). "MOVIE REVIEW: It is a wrap on Chief Daddy 2". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2022-01-17. Retrieved 2022-07-17.
  2. "Mo Abudu Appeases Viewers Following Chief Daddy 2 Criticism". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2022-01-14. Archived from the original on 2022-05-03. Retrieved 2022-07-17.
  3. 3.0 3.1 "Watch Chief Daddy 2 - Going for Broke | Netflix". www.netflix.com (in Turanci). Archived from the original on 2022-06-20. Retrieved 2022-07-17.
  4. "Negative reactions trail 'Chief Daddy' sequel - P.M. News" (in Turanci). Archived from the original on 2022-01-03. Retrieved 2022-07-17.
  5. "Criticism trails EbonyLife's Chief Daddy 2". Punch Newspapers (in Turanci). 2022-01-03. Archived from the original on 2022-07-17. Retrieved 2022-07-17.
  6. "Mo Abudu responds to negative feedback on latest film "Chief Daddy 2"". Vanguard News (in Turanci). 2022-01-14. Archived from the original on 2022-02-15. Retrieved 2022-07-17.
  7. Kaduna, George (2022-04-13). "Actual reasons 'Chief Daddy 2' flopped - Director". Premium Times Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2022-07-05. Retrieved 2022-07-17.
  8. Augoye, Jayne (2022-01-14). "Mo Abudu finally responds to critics of 'Chief Daddy 2'". Premium Times Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2022-07-17. Retrieved 2022-07-17.