Roberta Flack

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Roberta Flack

Roberta Cleopatra Flack (10 Febrairu 1939 - ) mawaƙiyar Amurika ne. An haifi Roberta Flack a birnin Black Mountain a Jihar North Carolina dake ƙasar Amurika.