Roberts Ogunduyile

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Roberts Ogunduyile
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a industrial designer (en) Fassara da Malami

Farfesa Sunday Roberts Ogunduyile Malami ne dan asalin kasar Najeriya kuma manajan ilimi. A matsayinsa na Farfesa na Zane-zane na Masana'antu, ya yi aiki a matsayin shugaban Makarantar Fasahar Muhalli a Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Akure (FUTA) kuma a matsayin Daraktan Kamfanin cigaban Kasuwancin FUTA. A halin yanzu shi ne Mataimakin Shugaban Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Ondo .