Roch Marc Christian Kaboré

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Roch Marc Christian Kaboré
Roch Marc Christian Kaboré.jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliBurkina faso Gyara
sunan asaliRoch Marc Christian Kaboré Gyara
sunaRoch Gyara
sunan dangiKaboré Gyara
lokacin haihuwa25 ga Afirilu, 1957 Gyara
wurin haihuwaOuagadougou Gyara
mata/mijiSika Bella Kaboré Gyara
harsunaFaransanci Gyara
sana'aɗan siyasa, economist, banker Gyara
muƙamin da ya riƙespeaker, President of Burkina Faso, Prime Minister of Burkina Faso Gyara
member ofBlack African Students Federation in France Gyara
significant event2014 Burkinabé uprising Gyara
award receivedGrand Cross of the Order of La Pléiade, The National Order of Burkina Faso Gyara
makarantaUniversity of Burgundy Gyara
academic degreemaster's degree Gyara
jam'iyyaCongress for Democracy and Progress, People's Movement for Progress Gyara
addiniCatholicism Gyara


Roch Marc Christian Kaboré (lafazi: /rok mark kristian kabore/) ɗan siyasan Burkina Faso ne. An haife shi a ran ashirin da biyar ga Afrilu a shekara ta 1957 a Ouagadougou, Burkina Faso.

Roch Marc Christian Kaboré shugaban ƙasar Burkina Faso ne daga shekarar 2015 (bayan Michel Kafando).