Roger Federer

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Roger Federer
R federer.jpg
UNICEF Goodwill Ambassador Translate

2006 -
Rayuwa
Haihuwa Basel Translate, 8 ga Augusta, 1981 (38 shekaru)
ƙasa Switzerland
Afirka ta kudu
Mazaunin Bottmingen Translate
Harshen uwa German Translate
Yan'uwa
Mahaifi Robert Federer
Mahaifiya Lynette Federer
Abokiyar zama Mirka Federer Translate  (11 ga Afirilu, 2009 -
Yara
Siblings
Karatu
Harsuna Faransanci
Turanci
German Translate
Sana'a
Sana'a tennis player Translate
Tennis
Hannu right-handedness
Dabi'a one-handed forehand Translate d one-handed backhand Translate
Singles record 1227–267
Doubles record 129–89
Matakin nasara 1 tennis singles Translate (2 ga Faburairu, 2004)
24 tennis doubles Translate (9 ga Yuni, 2003)
 
Nauyi 85 kg
Tsayi 185 cm
Kyautuka
Membership Swiss Tennis Translate
Imani
Addini Cocin katolika
IMDb nm1716574
www.rogerfederer.com/

Roger Federer (lafazi ˈrɔdʒər ˈfeːdərər; an haife shi a 8 August 1981) shi kwararren dan'wasan tenis ne daga kasar switzerland, wanda ayanzu shine na No. 3 a jerin kwararrun duniya a jadawalin ATP na Masu matsayi ayanzu na maza yan'tenis su kadai daga Gamayyar Ƙwararrun 'Yan'tenis (ATP).[1] Ya lashe Grand Slam 20 na daddaiku fiye da duk wani Ɗan'wasan tenis namiji a tarihi, kuma ya riƙe gun No. 1 a duniya na matsayoyin ATP ya kasance akai fiye da makonni 310, da kafa tarihi na zama akai fiye da makonni 237 a jere. Bayan ya shiga cikin ƙwararru a 1998, tun daga ya riƙa kasance acikin masu matsayi goma zuwa ƙasa tun daga October 2002 zuwa November 2016. Ya kuma sake dawowa cikin amatsayin bayan daya lashe gasar 2017 Australian Open.

Federer yakasance yayi suna sosai a duniyar wasanni, ind a yakaiga har ana masa Laƙabi da living legend a lokacin sa.[243][244] da bayar da nasarorinsa, yanayin wasansa, da tsayinsa, Ɗan'wasa da masu zantuka daban-daban sun bayyana Federer amatsayin mafi shaharan Ɗan'wasan tenis na duniya na kowane lokaci.[a] An kuma bayyana shi amatsayin mafi kwarewa a zamaninsa.[259][260][261]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Rankings: Singles". ATP World Tour (in English). Retrieved 19 February 2018.