Rosemary Marcus
Appearance
Rosemary Marcus | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Rosemary |
Sunan dangi | Marcus |
Wurin haihuwa | Jihar rivers |
Sana'a | sport cyclist (en) |
Wasa | cycle sport (en) |
Participant in (en) | 2014 in women's road cycling (en) , 2019 in women's road cycling (en) da 2023 in women's road cycling (en) |
Rosemary Marcus ƴar Najeriya ce ƙwararriyar ƴar tseren keke ce.[1] Ta samu lambar zinare a lokacin da ta wakilci Najeriya a gasar tseren keke ta zamani ta mata tare da Happiness Okafor, Glory Odiase, da Gripa Tombrapa a Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 2015 a Congo Brazzaville.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2013-06-20. Retrieved 2023-03-31.
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2015/09/all-africa-games-team-nigeria-women-win-gold-in-cycling/