Rotimi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rotimi
Rayuwa
Haihuwa Maplewood (en) Fassara, 30 Nuwamba, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Northwestern University School of Communication (en) Fassara
Columbia High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a singer-songwriter (en) Fassara, Jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da model (en) Fassara
Artistic movement contemporary R&B (en) Fassara
Jadawalin Kiɗa G-Unit Records (en) Fassara
IMDb nm4563820

Olurotimi Akinosho (an haife shi ranar 30 ga watan Nuwamba, 1988) wanda aka fi sani da Rotimi, ɗan wasan kwaikwayo ne kuma mawaƙi, kuma ba'amurken dan Najeriya ne (jini-biyu ne). An san shi da rawar da ya taka a matsayin Darius Morrison a kan jerin Starz Boss, da kuma matsayin Andre Coleman akan "Power".

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]