Ruth Negga
Ruth Negga | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Addis Ababa, 4 Mayu 1981 (43 shekaru) |
ƙasa |
Habasha Ireland |
Ƴan uwa | |
Ma'aurata | Dominic Cooper (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Trinity College Dublin (en) British American Drama Academy (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da stage actor (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
IMDb | nm1550948 |
Ruth Negga (|ˈ|neɪgə, NAY|gə;[1] haihuwa 7 Janairun shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyu 1982A.c)[2] ta kasance yar'fim ce Ethiopian-Irish anfi saninta da AMC television series Preacher kuma film Loving.
Negga ta bayyana acikin films din kamar Capital Letters (2004) (Kuma an saki karkashin Trafficked a wasu kasashe), Isolation (2005), Breakfast on Pluto (2005), da Warcraft (2016).[3] Wasu television projects ya hada da BBC mini-series Criminal Justice, RTÉ's Love/Hate, E4's Misfits, da ABC's Marvel's Agents of S.H.I.E.L.D. Negga ta fara ta fitowa a Tulip O'Hare acikin Preacher a shekarar 2016.
Dangane da fitowarta na Mildred Loving acikin Loving, Negga an gabatar da ita a Academy Award for Best Actress, Golden Globe Award for Best Actress in a Motion Picture – Drama, Independent Spirit Award for Best Female Lead, Critics' Choice Movie Award for Best Actress ta Kuma lashe Irish Film and Television Award dan Best Actress, da kuma gabatar da ita BAFTA Rising Star Award. A 2020, an sanya ta lamba ta 10 a The Irish Times cikin yan'wasan Ireland's greatest film.[4]
Theatre
[gyara sashe | gyara masomin]- Duck (as Cat): Traverse Theatre, Edinburgh (2003)
- Phèdre (as Aricia): National Theatre London (2009)
- Hamlet (as Ophelia): National Theatre London (2010/11)
- Playboy of the Western World (as Pegeen Mike): Old Vic Theatre London (2011)
- Hamlet (as Hamlet): Gate Theatre, Dublin (2018)
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Fim
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Fim | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2012 | The Samaritan | Iris | |
2013 | World War Z | WHO doctor | |
2013 | 12 Years a Slave | Celeste | Deleted scenes[5] |
2013 | Jimi: All Is by My Side | Ida | |
2014 | Noble | Joan | |
2014 | Of Mind and Music | Jessica | |
2015 | Iona | Iona | |
2016 | Loving | Mildred Loving | |
2016 | Warcraft | Queen Taria | |
2019 | Ad Astra | Helen Lantos | |
TBA | Passing | Claire Kendry | Post-production |
Telebijin
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Fim | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2010-2011 | Love/Hate | Rosie | Recurring role (seasons 1-2) |
2010 | Misfits | Nikki | Recurring role (season 2) |
2013–2015, 2018 |
Agents of S.H.I.E.L.D. | Raina | Recurring role (seasons 1–2) Guest role (season 5) |
2016–2019 | Preacher | Tulip O'Hare | Main role Also executive producer |
Video games
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Fim | Mataki |
---|---|---|
2011 | El Shaddai: Ascension of the Metatron | Ishtar |
2014 | Dark Souls II | Shanalotte (Emerald Herald) |
Kyautuka da gabatarwa
[gyara sashe | gyara masomin]Negga ta kasance an gabatar da ita a 2003's Most Promising Newcomer a Olivier Awards.[6] She was chosen as Ireland's Shooting Star for the 2006 Berlin Film Festival.[7] Ta karba kyauta a Mildred Loving a 2016 film Loving, wanda ya hada da Academy Award, Critic's Choice, da gabatarwa na Golden Globe Award na Best Actress.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ruth Negga's Best Worst Jokes". Vogue. December 7, 2016. Retrieved August 26, 2020.
- ↑ "Ruth Negga Biography". Goldenglobes.com. Retrieved 19 February 2017.
- ↑ "Oscars 2017: Ruth Negga nominated for best actress award". The Irish Times. Retrieved 25 March 2018.
- ↑ https://www.irishtimes.com/culture/film/the-50-greatest-irish-film-actors-of-all-time-in-order-1.4271988
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedclarke
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedObserver1
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedCineuropa1
- ↑ https://rts.org.uk/award/rts-programme-awards-2012