Ruwan Owu
Ruwan Owu | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 8°20′25″N 5°08′33″E / 8.34035°N 5.14248°E |
Kasa | Najeriya |
Territory | Kwara |
Ruwa mai fadowa na Owu shine ruwa mai fadowa da ke tsakanin Owa Onire da Owa Kajola (har yanzu akwai jayayya sosai a kan mamallakin wajen) [ana buƙatar hujja] a karamar Ifelodun Jihar Kwara, Najeriya. Ita ce ruwa mai fadowa mafi tsayi a Yammacin Afurka mai tsawon mita 120 daga matakin teku da nutson kafa 330 kasa, da duwatsu da suka samar da wajen wanka na ruwa mai kankara da sanyi. [1][2]
Wurin da yake
[gyara sashe | gyara masomin]Ruwa mai fadowa na Owu yana cikin kauyen Owa-Onire a Jihar Kwara, Najeriya . [3] Kodayake yana cikin kudancin Ifelodun, yana da sauƙin isa daga Karamar Hukumar Isin.[4]
Yanayin ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Owu Waterfalls yana kan tsawo na kimanin 590m sama da matakin teku a matsanancin arewa maso gabashin Kukuruku Hills; wani yanki na tsaunuka masu tsawo wanda ya kai daga Jihar Ekiti makwabta daga kudu zuwa Jihar Kogi a gabas. Ruwan Owu yana daya daga cikin manyan magudanan ruwa a Najeriya.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Owu Waterfall Kwara State :: Nigeria Information & Guide". www.nigeriagalleria.com (in Turanci). Retrieved 2018-08-16.
- ↑ "Tourist Attractions – Kwara State Association of Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2023-06-20.[permanent dead link]
- ↑ Azeez, Biola (2024-05-13). "Kwara community advises government on Owu Water Falls road construction". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-07-06.
- ↑ 4.0 4.1 Babafemi, G.O.; Chika, A.R.; Olabanji, A.; Sunday, O.O.; Kayode, A.N.; Omolulu, F. (June 2021). "Ecological Threats of an Ecotourism Destination: The Case of Owu Waterfall, Kwara State, Nigeria". African Journal of Hospitality Tourism and Leisure. 10: 839–855. doi:10.46222/ajhtl.19770720-135.
- CS1 Turanci-language sources (en)
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from September 2024
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links
- All articles with unsourced statements
- Articles with unsourced statements from July 2024
- Pages using the Kartographer extension