Jump to content

Séverine Nébié

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Séverine Nébié
Rayuwa
Haihuwa Q33792818 Fassara, 27 Nuwamba, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Ghana
Faransa
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara, sambo fighter (en) Fassara da jujutsuka (en) Fassara
Nauyi 63 kg
Tsayi 167 cm

Séverine Nébié (an haife ta a ranar 27 ga watan Nuwamba 1982 a Burkina Faso) 'yar wasan Judoka ce ta Burkina Faso wacce ke atisaye a Faransa. [1] Ta yi takara a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 a cikin taron mata -63kg kuma ta sha kashi a zagaye na biyu. [2] Ta kuma kasance mai riƙe da tuta a Burkina Faso a bukin buɗe gasar.[3] Ta kuma yi gasar ju-jitsu inda ta lashe gasar cin kofin duniya ta shekarar 2015 a Thailand.

Bayan ta lashe lambar azurfa a gasar mata 62 kg fada a lokacin Wasannin Duniya na 2013 a Cali, tana fafatawa a Faransa, har ma ta lashe lambar zinare a bugu na gaba a Wrocław a cikin nau'in -62 kg.[4]

  1. "Séverine Nébié, forme olympique". Archived from the original on 2012-08-01. Retrieved 2012-07-31.
  2. "London 2012 profile". Archived from the original on 2013-01-27. Retrieved 2012-07-29.
  3. Staff. "London 2012 Opening Ceremony – Flag Bearers" (PDF). Olympics. Retrieved 10 August 2012.
  4. Staff. "Women's 62 kg fighting". World Games Cali. Archived from the original on 11 December 2013. Retrieved 12 August 2013.