Safi
Appearance
| Safi | |||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Shah Safi na Farisa a kan doki yana ɗauke da sanda | |||||||||
| Shahanshah | |||||||||
| Karagan mulki | 28 ga Janairu 1629 – 12 Mayu 1642 | ||||||||
| Nadin sarauta | 29 ga Janairu 1629 | ||||||||
| Predecessor | Abbas I | ||||||||
| Successor | Abbas II | ||||||||
| Haihuwa | Sam Mirza 1611 | ||||||||
| Mutuwa | 12 ga Mayu 1642 (shekaru 30–31) Kashan, | ||||||||
| Birnewa | |||||||||
| Matan aure | Anna KhanumSauran | ||||||||
| Issue | Abbas IIMaryam BegumSauran 'ya'ya maza | ||||||||
| |||||||||
| Masarauta | Gidan Safawiyya | ||||||||
| Mahaifi | Muhammad Baqer Mirza | ||||||||
| Mahaifiya | Dilaram Khanum | ||||||||
| |||||||||

Shah Safi (Farisawa: شاه صفی) (1611 – 12 ga Mayu 1642) An haife shi da sunan Sam Mirza (Farisawa: سام میرزا) Shi ne Shah na shida na daular Safawiyya kuma ya yi mulki na tsawon shekaru 14 daga 1629 zuwa 1642.[1] Ya karbi mulki ya gaji kakansa Shah Abbas I.[2]