Abbas I
Abbas I | |||
---|---|---|---|
1 Oktoba 1588 - 19 ga Janairu, 1629 ← Mohammad Khodabanda (en) - Safi of Safavi (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Herat, 27 ga Janairu, 1571 | ||
ƙasa | Daular Safawiyya | ||
Mutuwa | Mazandaran Province (en) , 19 ga Janairu, 1629 | ||
Makwanci | Imamzadeh Habib ibn Musa (Kashan) (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Mohammad Khodabanda | ||
Mahaifiya | Khayr al-Nisa Begum | ||
Abokiyar zama |
Yakhan Begum (en) Princess Marta of Kakheti (en) Q100257858 | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Hamza Mirza (en) | ||
Yare | Safavid dynasty (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Azerbaijani (en) Farisawa Georgian (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, sarki da gwamna | ||
Imani | |||
Addini | Shi'a |
Abbas I (Farisawa عباس يكم ʿAbbās) (An haifeshi ranar 27 ga Janairu 1571 - 19 ga Janairu 1629) wanda aka fi sani da Abbas Mai Girma (Farisawa عباس بزرگ ʿAbbās-e Bozorg) Shi ne shah na biyar na Iran Safawiyya daga shekara ta 1588 zuwa 1629. Dan Shah Mohammad Khodabanda na uku, ana masa kallon daya daga cikin manyan sarakunan tarihin Iran da Daular Safawiyya.