Abbas Mai Girma
Appearance
Abbas Mai Girma | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Shah Abbas I a cikin hoton karni na 16 ko na 17 | |||||||||||||
Shahanshah | |||||||||||||
Karagan mulki | 1 Oktoba 1587 – 19 Janairu 1629 | ||||||||||||
Nadin sarauta | 16 Oktoba 1587 | ||||||||||||
Predecessor | Muhammad Khodabanda | ||||||||||||
Successor | Safi | ||||||||||||
Vazir-e A'zam | Mirza Shah Vali IsfahaniMirza LotfiMirza Muhammad MonshiMirza Lotfullah ShiraziHatem Beg OrdubadiMirza Taleb Khan OrdubadiSalman Khan UstajluSoltan al-Ulama | ||||||||||||
| |||||||||||||
Haihuwa |
27 ga Janairu, 1571 Herat, Daular Safawiyya | ||||||||||||
Mutuwa |
19 ga Janairu 1629 (shekaru 57) Behshahr, Mazandaran, Daular Safawiyya | ||||||||||||
Birnewa |
Kabarin Shah Abbas I, Kashan, Iran | ||||||||||||
Matan aure |
Oghlan Pasha Khanum Yakhan Begum Fakhr Jahan Begum Gimbiya Marta Fatima Sultan Begum Tamar Amilakhori | ||||||||||||
Issue | Muhammad Baqer MirzaSoltan Hasan MirzaSoltan Muhammad MirzaSoltan Ismail MirzaImam Qoli MirzaShahzada BegumZubayda BegumAgha BegumHavva BegumShahr Banu BegumMalik Nissa Begum | ||||||||||||
| |||||||||||||
Masarauta | Gidan Safawiyya | ||||||||||||
Mahaifi | Muhammad Khodabanda | ||||||||||||
Mahaifiya | Khayr al-Nisa Begum | ||||||||||||
Addini | Musulunci Shi'anci | ||||||||||||
Sana'a | Ɗan siyasa, sarki da gwamna | ||||||||||||
|
Abbas I (Farisawa عباس يكم ʿAbbās) (An haifeshi ranar 27 ga Janairu 1571 - 19 ga Janairu 1629) wanda aka fi sani da Abbas Mai Girma (Farisawa عباس بزرگ ʿAbbās-e Bozorg) Shi ne shah na biyar na Iran Safawiyya daga shekara ta 1588 zuwa 1629. Dan Shah Muhammad Khodabanda na uku,[1] ana masa kallon daya daga cikin manyan sarakunan tarihin Iran da Daular Safawiyya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Savory 1982.