Jump to content

Muhammad Khodabanda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Muhammad Khodabanda
Zanen Muhammad Khodabandeh na Ahmed Manshi Qomi
Shah
Karagan mulki 11 ga Fabrairu 1578 – Oktoba 1587
Predecessor Ismail II
Successor Abbas I
Vazir-e A'zam Mirza Salman Jaberi
Mirza Hedayatollah
Mirza Muhammad Monshi
Haihuwa 1531
Tabriz, Daular Safawiyya
Mutuwa 1595 (shekaru 64)
Alamut Kagara, Qazvin, Daular Safawiyya
Birnewa
Matan aure Khayr al-Nisa Begum
Farkhunda Begum
Issue Hamza Mirza
Abu Talib Mirza
Abbas I
Hasan Mirza
Tahmasp Mirza
Shah Begum
Names
Abul Muzaffar Soltan Muhammad Khudabanda al-Husaini al-Musawi al-Safawi Bahadur Khan
Regnal name
Shah Muhammad Khodabandeh
Masarauta Gidan Safawiyya
Mahaifi Tahmasp I
Mahaifiya Sultanum Begum
Addini Musulmi Shi'a
Muhammad Khodabanda

Muhammad Khodabanda (Farisawa: شاه محمد خدابنده) (1531 - 21 Yuli 1595 ko 10 Yuli 1596)[1] Shi ne Shah na hudu a daular Safawiyya ya yi mulki daga shekara ta 1578 zuwa 1587, ya kasance makaho. Mahaifinsa Shah Tahmasp I,[2] ɗan'uwansa Shah Ismail II, dansa kuwa Shah Abbas I.

  1. https://www.iranicaonline.org/articles/safavids
  2. Andrew J. Newman, Safavid Iran, I.B.Tauris, 2004, p.42