Ismail II
Appearance
Ismail II Shahanshah | |||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Hoton Ismail II daga wani shafi na sigarsa ta Shahnameh | |||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Ismail Mirza 31 ga Mayu 1537 Qom, Daular Safawiyya | ||||||||||||||||||||
Mutuwa |
24 Nuwamba 1577 (shekaru 40) Qazvin, Daular Safawiyya | ||||||||||||||||||||
Burial place | Husayn ar-Reza kushewar wali, Qazvin, Iran | ||||||||||||||||||||
Uwar gida(s) | Safiye Begum | ||||||||||||||||||||
Yara | Abul Fawaris Shuja'ul-DinSafiya Sultan BegumFakhrJahan BegumGawhar Soltan Begum | ||||||||||||||||||||
Iyayes |
Tahmasp I (father) Sultanum Begum (mother) | ||||||||||||||||||||
Iyali | Gidan Safawiyya | ||||||||||||||||||||
|
Ismail II (Farisawa: اسماعیل دوم Ismāʿīl II) (31 Mayu 1537 – 24 Nuwamba 1577[1]) An haife shi a matsayin Ismail Mirza (Farisawa: اسماعیل میرزا Ismāʿīl Mirza) Shi ne Shah na biyu na daular Safawiyya kuma ya yi mulki daga 1576[2][3] zuwa 1577. Mahaifinsa shine Shah Tahmasp I.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ هینتس، والتر (۱۳۷۱). شاه اسماعیل دوم صفوی. ترجمهٔ کیکاوس جهانداری. تهران: شرکت انتشارات علمی و فرهنگی.
- ↑ پارسادوست، شاه اسماعیل دوم شجاع تباه شده، ۶۹.
- ↑ https://www.iranicaonline.org/articles/safavids