Said Tarabeek
Appearance
Said Tarabeek | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Gharbia Governorate (en) , 17 ga Afirilu, 1941 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 15 Nuwamba, 2015 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, likitan fiɗa da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm2021674 |
Tarabeek (Arabic; 17 ga Afrilu, 1941 - 15 ga Nuwamba, 2015) ya kasance ɗan fim, talabijin, kuma ɗan wasan kwaikwayo na Masar. An kwantar da shi a asibiti bayan ya sha wahala daga matsalolin da suka shafi zuciya, wanda ya haifar da ciwon zuciya da mutuwarsa.
fim din Tarabeek ya hada da Ragol Faqad Aqloh (Mutumin da ya rasa hankalinsa, 1980) Salam Ya Sahby (Goodbye my Friend, 1986), Bakhit mu Adila (1995), Omaret Yacoubian (The Yacoubian Building, 2006), Tabakh El-Rayess (The President's Chef, 2008), Boushkash (2008) da X-Large (2011).[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ In a Time of Torture: The Assault on Justice in Egypt's Crackdown on Homosexual Conduct. Human Rights Watch. 2004. p. 137. ISBN 978-1-56432-296-8.